iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi , inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3481853    Ranar Watsawa : 2017/09/01